InfoBedingungenDatenschutzKontakt
 
Wird aktualisiert
Najeriya a Yau

Najeriya a Yau

Veröffentlicht: 2026-06-23
© 2026 Najeriya a Yau
Najeriya a Yau - QR Code
958 Folgen
Audio
Anhören auf Apple Podcasts
958 Folgen
Audio
Anhören auf Apple Podcasts
Veröffentlicht: 2026-06-23
© 2026 Najeriya a Yau
Aktuelle Folge
Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

Send us a text A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto. Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harka
Länge: 26:05
Send us Fan Mail
A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto.
Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan wasu matasan na yin watsi da harkar kirifto.
Folgen-ID: 1000729240913
GUID: Buzzsprout-17929913
Erscheinungs­datum: 23.6.2026, 07:00:00

Beschreibung

Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.

Apple Podcasts: Kundenrezensionen

Kein Eintrag